• 385

    USD/NGN

Kotu ta hana Ali daga bayyana a gaban majalisar dattijai

Kotu ta hana Ali daga bayyana a gaban majalisar dattijai

- Babban kotu na kasa ta dakatar da gayyatar da majalisar dattijai ta yi wa shugaban kwastam, Hameed Ali

- Lauyar mai karar ya musanta izinin majalisar dattijai kan yadda shugaban zai gudanar da ayyukar hukumar

Kotu ta hana Ali daga bayyana a gaban majalisar dattijai

Kotu ta hana Ali daga bayyana a gaban majalisar dattijai

Comptroller janar na kwastam, Hameed Ali ba zai bayyana a gaban majalisar dattijai a ranar Talata ba, kama yadda aka sanar bisa wata kara a babban kotu na kasa da ke Abuja, a jiya.

Wannan umurni ya kunshi cikin littafi na sammaci mai lamba FHC / ABJ / CS / 207/2017 wanda lauya Mista Mohammed Ibrahim ya gabatar a gaban kotu jiya.

KU KARANTA KUMA: Wata sabuwa! Sanata Ndume zai maka hukumar kwastam kotu

Mai karar ya bayyana cewa majalisar dattijai ba zai iya ba comptroller janar na kwastam umurni kan yadda zai gudanar da ayyukar hukumar ba a tsarin mulkin kasa. Shugaban kasa kawai kai da izinin ba da wannan umurnin.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Anyi ram da masu yunkurin kashe Sanata Dino Melaye

Anyi ram da masu yunkurin kashe Sanata Dino Melaye

An damke wadanda sukayi yunkurin kashe Sanata Dino Melaye
NAIJ.com
Mailfire view pixel