An baiwa Buhari shawara ya dawo da shirin yaki da rashin dabi’a

An baiwa Buhari shawara ya dawo da shirin yaki da rashin dabi’a

- Wata tsohuwar yar takarar kujeran shugaban kasa, Hadiza Ibrahim, tayi kira ga shugaba Buhari ya dawo da shirin yaki da rashin dabi’a Najeriya

- Hadiza Ibrahim tayi wannan bayani ne a wata hira da yan jarida inda tace dawo da shirin zai gyara dabi’un yan Najeriya

Wajibi ne Buhari ya dawo da shirin yaki da rashin dabi’a - Hadiza Ibrahim

Wajibi ne Buhari ya dawo da shirin yaki da rashin dabi’a - Hadiza Ibrahim

Wata tsohuwar yar takarar kujeran shugaban kasa, Hadiza Ibrahim, tayi kira ga shugaba Muhammadu Buhari ya dawo da shirin yaki da rashin dabi’a Najeriya.

Hadiza Ibrahim tayi wannan bayani ne a wata hira da yan jarida inda tace dawo da shirin zai gyara dabi’un yan Najeriya.

KU KARANTA: Mutane 3 mafi arziki a Najeriya

Kana kuma tace daow da wannan shiri zai taimaka wajen yaki da rashawa kuma wajibi ne shugaba Buhari ya dawo da shirin da gaggawa.

“Zaku tuna shekarun baya lokacin da ake shirin yaki da rashin dabi’a yadda mutane suka shiga taitayinsu har mutum baya iya jefar da takarda kasa.”

“Kana ganin jami’an tsaro zaka damke hannunka saboda kada su hukunta ka.”

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari

Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari

Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel