Gwamnan jihar Benuwe yayi hadari mota

Gwamnan jihar Benuwe yayi hadari mota

Gwamnan jihar Benuwe ya tsallake rijiya da baya a wata hadarin mota da ya faru da shi.

Gwamnan jihar Benuwe yayi hadarin mota

Gwamnan jihar Benuwe yayi hadarin mota

Game da cewan jaridar Punch, gwamnan jihar Benuwe na hanyar dawowa daga garin Zaki biam inda wata motar haya ta kusa cikin motarsa.

KU KARANTA: An damke barawon waya a masallaci

Wannan Abu ya faru ne a yau, 21 ga watan Maris yayinda yake hanyar dawowa daga ziyarar inda aka kai hari kasuwan doya a jihar.

Duk da cewan babu wanda ya rasa rayuwarsa, daya daga cikin fasinjojin ya samu rauni a kansa kuma an kaishi adibiti. kana kuma, Comrade Kris Atsaka, wanda shine Shugaban kungiyar yan jaridan jihar ya jikkata.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko

Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko

Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko
NAIJ.com
Mailfire view pixel