Sabon harin Bam a Maiduguri da sassafen nan

Sabon harin Bam a Maiduguri da sassafen nan

Rahotanni na nuna cewa an kai wata sabuwar harin Bam birnin jihar Borno, Maiduguri, duk da cewan har yanzu muna sauraron cikakken labarin.

Sabon harin Bam a Maiduguri da sassafen nan

Sabon harin Bam a Maiduguri da sassafen nan

Jaridar Sahara reporters ta bada rahoton cewa an kai mumunar harin Bam garejin motan Minna, a Maiduguri. Har yanzu ba'a san rayukan da aka rasa ba da kuma wadanda suka jikkata.

KU KARANTA: Rikici ta barke ta majalisar dattawa

Kakakin rundunar Sojin Najeriya, Sani Usman, har yanzu bai fadi komai a kan al'amarin ba kana babu wanda ya tabbatar.

Ku kasance tare da mu domin samun cikakken labarin.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naij.com

Related news
Allah Sarki: Wata dattijuwa ta samu waraka daga makanci sanadiyar aikin agajin lafiya na soji

Allah Sarki: Wata dattijuwa ta samu waraka daga makanci sanadiyar aikin agajin lafiya na soji

Dattijuwa ta samu warakar makanta bayan aikin agajin Soji na inganta lafiya a Ribas
NAIJ.com
Mailfire view pixel