• 363

    USD/NGN

Yarinyar da aka haifa da kafa 4, da kuma laka 2 anyi mata tiyata

Yarinyar da aka haifa da kafa 4, da kuma laka 2 anyi mata tiyata

- An samu nasarar yi wa Dominique ‘yan kasar Kodebuwa tiyaka a birnin cikago

- A na san rai dai jaririyar za ta koma wurin iyayenta da zarar ta gama murmurewa

Yarinyar da aka haifa da kafa 4, da kuma laka 2 anyi mata tiyata

Yarinyar da aka haifa da kafa 4, da kuma laka 2 anyi mata tiyata

An samu nasarar yi wa wata jaririya yar kasar Kodebuwa da aka haifa da kafa 4 da kuma laka 2 tiyata a birnin cikago na kasar Amurika.Yayin wani aikin tiyata mai sarkakiya wanda ya dauki tsawon sa’o’i 6 wanda likitoci 6 sukayi aikin.

KU KARANTA KUMA: A karshe 'yan sanda sun warke gawan likita wanda ya yi tsalle cikin Lagun a Legas

Jaririyar mai suna Dominique ta na can murmurewa a hannun marikanta dake birnin illinoys na jihar cikago. Mutanen sun samu labarin halin da jaririyar take ciki ta hanyar shafin sada zumunta na facebuk inda suka kudiri aniyar tallafa mata.

Dominique dai zata koma wurin iyayenta a kasar kodebuwa da zarar ta gama murmurewa.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Zamuyi zaman dirshan a majalisa idan Buhari ya cika kwana 90 a kasar waje - Kungiyar masu kare muradan dimokuradiyya

NAIJ.com
Mailfire view pixel