Bamu taba yin dalibi mai suna Dino Melaye ba - Jami'ar Landan

Bamu taba yin dalibi mai suna Dino Melaye ba - Jami'ar Landan

Abubuwa na kara tsami akan karerayin da ake tuhumar Sanata Dino Melaye da shi. Bayan yayi ikirarin cewa yayi digir-gir har 7 a jami'o'i daban-daban.

Bamu taba yin dalibi mai suna Dino Melaye ba - Jami'ar Landan

Bamu taba yin dalibi mai suna Dino Melaye ba - Jami'ar Landan

Amma jaridar Sahara Reporters ta samu labarin cewa ta karyata Sanata Dino Melaye akan maganar cewa yayi digri a makarantan.

KU KARANTA: Wani babban sarkin arewa ya kwanta dama

Jami'ar tace ita batada wani takardar hujjan cewa Sanatan yayi karatu a jami'ar tattalin arzikin kasa da siyasa.

A wata wasika da wani ma'aikacin jami'ar Lamdan ya bayar, yace : Munyi bincike kuma samu cewa babu takardar shaida cewa wani mai suna Dino Melaye yayi karatu a makarantan.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Dattijuwa ta samu warakar makanta bayan aikin agajin Soji na inganta lafiya a Ribas

Dattijuwa ta samu warakar makanta bayan aikin agajin Soji na inganta lafiya a Ribas

Dattijuwa ta samu warakar makanta bayan aikin agajin Soji na inganta lafiya a Ribas
NAIJ.com
Mailfire view pixel