• 377

    USD/NGN

Rotsi! Jami'in hanya ya lakaɗa ma Fasto ɗan banzan duka a Zamfara, kalli yadda suka dambace

Rotsi! Jami'in hanya ya lakaɗa ma Fasto ɗan banzan duka a Zamfara, kalli yadda suka dambace

Wani dansanda mai bada hannu yayi sama sama da wani Fasto a jihar Zamfara har ya fasa masa kai yayin da suka dambace baya sun fusata dukkansu.

Rotsi! Ɗansanda ya lakaɗa ma Fasto ɗan banzan duka a Zamfara, kalli yadda suka dambace

Fasto

Kamar yadda jaridar Zuma Times ta buga a shafinta na Facebook tace, Faston ya sha duka a hannun dansanda mai bada hannu, har ya fasa masa kai, kamar haka:

KU KARANTA: ‘Buhari yayi taka-tsantsan da yan amshin shata’ - inji Sarkin Kano

“'LABARI CIKIN HOTUNA. Wani dan sanda mai kula da ababen hawa ya fasa wa wani bawan Allah goshi da kulki sakamakon wata 'yar hatsaniya a randabawul dake Tudun Wada, Gusau a jihar Zamfara.”

Sai dai har yanzu an kasa gano musabbabin rikicinsu, inda jama’an dake yankin ma sun kasa bada bayani kan lamarin.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Dan uwan Nnamdi Kanu ya bayyana makaman da injoniyoyin Biafra suka kera

Dan uwan Nnamdi Kanu ya bayyana makaman da injoniyoyin Biafra suka kera

Dan uwan Nnamdi Kanu ya bayyana makaman da injoniyoyin Biafra suka kera
NAIJ.com
Mailfire view pixel