• 385

    USD/NGN

Wata mata ta kona azzakarin mijin ta a bisa 'kuskure', hukuncin da ya dauka zai burge ka

Wata mata ta kona azzakarin mijin ta a bisa 'kuskure', hukuncin da ya dauka zai burge ka

- Wata mata mai suna Kafayat ta watsa wa mijin ta ruwan zafi a mazakutarsa a garin Ibadan.

- Mijin nata wanda malamin makaranta ne mai suna Adelakun ya maka matar tasa a Kotu ya na neman a warware auren nasu.

Wata mata ta kona azzakarin mijin ta a bisa 'kuskure', hukuncin da ya dauka zai burge ka

Wata mata ta kona azzakarin mijin ta a bisa 'kuskure', hukuncin da ya dauka zai burge ka

Ya fadi wa kotu cewa har yanzu ba zai iya amfani da mazakutarsa ba saboda konewa da tayi.

KU KARANTA: An sauke basarake a jihar Katsina

Ko da yake Kafayat tace tsautsayi ne ya sa hakan ya faru dai dai tana rike da ruwan zafi amma ba wai tayi da gangar bane.

Mijin nata dai ya umurci kotun da ta raba auren nasu domin ba zai iya zama da wannan mata ba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Shugaba Buhari ya waiwayi fulani makiyaya, zai gina masu azuzuwa 281

Shugaba Buhari ya waiwayi fulani makiyaya, zai gina masu azuzuwa 281

Madallah! Albishirin ku fulanin Najeriya, sako daga Gwamnatin Buhari (Karanta)
NAIJ.com
Mailfire view pixel