• 365

    USD/NGN

CANJI! Buhari zai kara fadada harkar sufurin jirgin kasa a Arewa

CANJI! Buhari zai kara fadada harkar sufurin jirgin kasa a Arewa

Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta bayar da wata babbar kwangila ta biliyoyin dalolin da suka kai $1.79 biliyan don habaka harkar sufurin jiragen kasa a Arewa.

CANJI! Buhari zai kara fadada harkar sufurin jirgin kasa a Arewa

CANJI! Buhari zai kara fadada harkar sufurin jirgin kasa a Arewa

Gwamnatin ta ba wani kamfanin kasar Chana wannan gagarumar kwangilar ne don ya ci gaba da kashi na biyu na aikin fadada hanyoyin jiragen kasan dake a garin Abuja babban birnin kasar.

Ita dai wannan kwangilar an ba wani kamfanin kasar ta China ne mai suna Engineering Construction Corp (CCECC) kuma zasu kammala aikin a cikin shekaru uku.

Kawo yanzu dai ministocin Najeriya basu bayyana ainihin lokacin da za'a fara aikin ba.

KU KARANTA: Tsagerun Neja Delta kun shiga "uku"

A wani labarin kuma, Babban bankin Najeriya watau Central Bank of Nigeria (CBN) ya kara wadata kasar nan da wasu karin kudaden daloli wandanda suka kai $100 musamman ma ga matasa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Alhaji Abubakar Habu Mu'azu da ke jihar Gombe ya fitar da wasu fursunoni 30 daga gidan kaso

Alhaji Abubakar Habu Mu'azu da ke jihar Gombe ya fitar da wasu fursunoni 30 daga gidan kaso

Wani attajiri ya fitad da fursunoni 30 ta hanyar biya masu kudin tara a jihar Gombe
NAIJ.com
Mailfire view pixel