Fashola ya kai ziyara ga magajinsaAkinwumi Ambode

Fashola ya kai ziyara ga magajinsaAkinwumi Ambode

Minstan aiki, wutan lantarki da gidaje, Babatunde Fashola, a ranan asabar, 25 ga watan Maris, ya kai ziyara ga gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode, gidan gwamnatin jihar Legas da ke Alausa Ikeja.

Bayan watanni 22, Fashola ya je gidan gwamnatin Legas
Bayan watanni 22, Fashola ya je gidan gwamnatin Legas

Fashola ya kai wannan ziyara ne bayan watanni 22 da barin ofis a matsayin gwamnan jihar Legas.

Wasu manyan jami’an gwamnatin da gwamnan ne suka tarbesa a gidan gwamnati da ke Ikeja.

KU KARANTA: Buhari ya fasa zuwa dajin Sambisa

Ambode wanda yace ziyarar da Fashola ya kawo masa abin mamaki ne ya nuna farin cikinsa ga ziyarar tsoho gwamnan tunlokacin da ya bar ofishin a ranan 29 ga watan Mayu, 2015.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel