Dalibi yayi niyyan sayar da kodarsa domin biyan kudin makaranta

Dalibi yayi niyyan sayar da kodarsa domin biyan kudin makaranta

- Wani dalibin jami’a Daniel Wanjena shirye da sayar da kodarsa domin biyan kudin makarantarsa

- Ya samu damar karatun likitanci a kasar Kenya amma bai da kudin daukan nauyin hakan

Dalibin jami’a na tallan kodarsa domin biyan kudin makaranta

Dalibin da mahaifinsa

Wani dalibin kasar Kenya mai suna Daniel Wanje ya shirya da sayar da kodarsa kui N5.9 million domin biyan kudin karatunsa a jami’a.

Ya samu damar karatun likitanci a Jami’ar Mount Kenya amma bai da kudi N4.7 miliyan domin biyan kudin makarantarsa na shekara 6.

KU KARANTA: Dattawan arewa na yaki da mulkin APC

Yayinda yake magana a gidan rediyo, Danirl yace : “Ina kiraga abokan arziki da masoya da gwamnati su taimaka min wajen daukan nauyin karatuna saboda cimma burina na gina asibiti domin taimakawa al’umma ta.”

Mahaifin shi , Daniel Wanje Nyale, yace ba zai iya biyan kudin makarantan ba saboda yanada yara 3 kuma ya rasa aikinsa a shekarar 2011.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Tofa: An taso wasu Gwamnonin Kudancin Najeriya 2 a gaba

Tofa: An taso wasu Gwamnonin Kudancin Najeriya 2 a gaba

Tofa: An taso wasu Gwamnonin Kudancin Najeriya 2 a gaba
NAIJ.com
Mailfire view pixel