Tashin hankali yayinda dan sanda ya harbe wani dan yaro har lahira a jihar Imo

Tashin hankali yayinda dan sanda ya harbe wani dan yaro har lahira a jihar Imo

Anyi wata tashin hankali a jihar Imo ranan Alhamis, 23 ga watan Maris a unguwan Okoha, Isisala Mbano inda wani dan sanda ya kashe wani yaro dan shekara 16 mai suna Obinna Iwuoha kuma 3 a jinkice.

Tashin hankali yayinda dan sanda ya harbe wani dan yaro har lahira a jihar Imo

Tashin hankali yayinda dan sanda ya harbe wani dan yaro har lahira a jihar Imo

An tattaro cewa wannan abu ya faru ne lokacin da matasa suka taru domin yin zagayen coci wanda aka shirya yi ranan asabar, 25 ga watan Maris. Kawai sa tayar motarsu ta sace.

KU KARANTA: Daibi na talla kodarsa domin biyan kudin makaranta

Sai wani jami’an yan sanda yace lallai sai sun cire motansu daga wurin , amma matasan sukace ba zasu iya cire motan ba saboda tayarsu ta sace.

Kawai ai rikici ya hade tsakaninsu da yan sandan, inda dan sandan ya mari yaron sau 3 jere. Amma wani dan sanda daban mai suna Ufere wand aba da shi akeyi ba ya harbe yaron, Obinna, kuma atake ya mutu.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Rundunar Sojin Hadin Gwiwa Ta 114 Sunyi Nasarar Dakile Wani Harin Kwanton Bauna Da Mayakan Boko Haram Suka Kai Masu a Sambisa

Rundunar Sojin Hadin Gwiwa Ta 114 Sunyi Nasarar Dakile Wani Harin Kwanton Bauna Da Mayakan Boko Haram Suka Kai Masu a Sambisa

Rundunar Sojin Hadin Gwiwa Ta 114 Sunyi Nasarar Dakile Wani Harin Kwanton Bauna Da Mayakan Boko Haram Suka Kai Masu Da Safiyar Yau
NAIJ.com
Mailfire view pixel