Mahaifiyar Janar Ishaya da Musa Bamaiyi ta rasu bayan shekaru 99 a duniya

Mahaifiyar Janar Ishaya da Musa Bamaiyi ta rasu bayan shekaru 99 a duniya

Allah ya wa mahaifiyar Janar Ishaya Bamaiyi da Janar Musa Bamaiyi rasuwa bayan ta shafe shekaru 99 a duniya.

Mahaifiyar Janar Ishaya Bamaiyi da Janar Musa Bamaiyi ta rasu bayan ta shafe shekaru 99 a duniya.
Mahaifiyar Janar Ishaya Bamaiyi da Janar Musa Bamaiyi, Ita kadai ce a Najeriya da ta samu Janar biu a lokaci daya.

Legit.ng ta samu rahoto cewa Allah ya wa mahaifiyar Janar Ishaya Bamaiyi da Janar Musa Bamaiyi ta rasu bayan ta shafe shekaru 99 a duniya.

Janar Musa da Ishaya Bamaiyi sun kasance 'yan'uwa jini daya. Dukansu sun yi ritaya a aikin soja a matsayin janar. Wadannan, watakila, shi ne kawai abubuwan da suke dauke da a matsayin ‘yan’uwa.

Musa ne babban wa a tsakanin mazan biyu, kuma shi ne aka fi tsoro a lokacin da ya ke shugabancin hukumar NDLEA.

Ishaya kuma ya kasance babban hafsan sojoji, (COAS) a lokacin da dan'uwansa ke rike da NDLEA.

KU KARANTA: Ko kasan abin da Bishof Azogu ya ce zai faru idan Buhari ya mutu?

Ita kadai ce a Najeriya da ta samu Janar biu a lokaci daya kuma masu kokari wayanda suka sadaukar da rayuwar su ga aikin kasar.

Allah ya ba iyalanta hakuri.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga bidiyon wata mata inda ta ke kokawa yadda ta rasa yara 4 sanadiyar rushewar gidajensu da gwamnatin jihar Legas ta yi.

Asali: Legit.ng

Online view pixel