Yan kabilan Igbo da Yoruba na jawo mana abin kunya, kamata yayi mu rabu - Abdul Baqi Jari

Yan kabilan Igbo da Yoruba na jawo mana abin kunya, kamata yayi mu rabu - Abdul Baqi Jari

Abdulbaqi Jari, marubucin yanar gizo yayi kira ga rabuwar Najeriya saboda abin kunyan da ya kabilan Igbo da Yoruba ke jawo mana

Yan kabilan Igbo da Yoruba na jawo mana abin kunya, kamata yayi mu rabu - AbdulBaqi Jari

Yan kabilan Igbo da Yoruba na jawo mana abin kunya, kamata yayi mu rabu - AbdulBaqi Jari

Ya bayyana wannan ne a shafin raayi da sada zumuntasa ta Tuwita inda yace:

KU KARANTA:

"Kamata yayi kawai mu raba wannan kasar Najeriya, abin kunyan da yan kabilan Igbo da Yoruba ke jawo mana yayi yawa. Hari kasar Afrika ta kudu, saboda Igbo, kasar indiya ma haka, abin yayi yawa."

NAIJ.com na tuna muku cewa an bankado yan Najeriya 23 daga kasar Birtaniya da safiyar yau,Juma'a 31 ga watan Maris.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

Source: Hausa.naij.com

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel