• 385

    USD/NGN

Ba zamu bayyana kudin da aka kashe wajen jinyan Buhari ba - Gwamatin tarayya

Ba zamu bayyana kudin da aka kashe wajen jinyan Buhari ba - Gwamatin tarayya

Gwamatin tarayya ta ce babu wanda ya Isa ya tilasta ta bayyana lissafin kudin jinyan da Buhari yayi a birnin Landan.

Ba zamu bayyana kudin da aka kashe wajen jinyan Buhari ba - Gwamatin tarayya

Ba zamu bayyana kudin da aka kashe wajen jinyan Buhari ba - Gwamatin tarayya

Ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed yace bukatan lissafin kudin jinyan da Buhari yayi na da matsala.

A jawabin da yayi a manema labarai bayan taron ministoci, Lai Mohammed yace : " An dade ana wannan tambayar kuma matsayar mu daya ce."

KU KARANTA: Kamata yayi arewa ta samu yancin kanta - Abdul Baqi Jari

"Ban San dalilin da zai sa mu bayyana irin wannan abu ba. Kila ban fadi daidai ba , amma ban taba jin inda aka tilasta shugaban wani kasa ya bayyana kudin jinyan sa ba.

" Duk da cewa akwai dokan ya bada hakkin mutane suyi tambaya, amma idan tambayan zai jawo tashin hankali,ina tunanin doka zataci birki.”

https://www.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Gwamnatin Birtaniya ta mayar da martani ga Goodluck Jonathan

Gwamnatin Birtaniya ta mayar da martani ga Goodluck Jonathan

Gwamnatin Birtaniya ta mayar da martani ga Goodluck Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel