Kayi murabus kawai, dan majalisa ya baiwa Buhari shawara

Kayi murabus kawai, dan majalisa ya baiwa Buhari shawara

Wani mamban majalisan wakilai , Abdulmumini Jibrin, yayi kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi murabus kawai saboda lafiyarsa.

Kayi murabus kawai, dan majalisa ya baiwa Buhari shawara

Abdulmumini Jibrin

Abdulmumini Jibrin wanda mamban jami'yyar APC ne yace rashin lafiyan Buhari na shafan gudanar da aikinsa da Shugabantan kasa.

PMB ya nemi yadda zai bar aiki. Wannan kasa ba zata yadda da Shugaban kasan jefi-jefi ba a wannan lokacin.

KU KARANTA:

“Shugaban kasa da nike gani a kwalba na bukatan hutun gida ba ofis ba, da kuma samun lokaci da iyalansa."

Mr. Abdulmumini Jibrin har yanzu an dakatad da shi a majalisan wakilai bayan ya tuhumci kakakin majalisan, Yakubu Dogara, akan almundahanan kasafin kudin kasa.

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Birtaniya inda yayi kwanaki 50 yana jinya.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://www.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

Source: Hausa.naij.com

Related news
Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar da dalibai zasu zana jarabawar Post UTME
NAIJ.com
Mailfire view pixel