Masu zanga-zanga sun mamaye majalisan dattawa akan dakatad da Ndume (Hotuna)

Masu zanga-zanga sun mamaye majalisan dattawa akan dakatad da Ndume (Hotuna)

Magoya bayan tsohon Shugaban masu rinjaye a majalisan dattawa, Mohammed Ali Ndume, sun aka majalisan dattawa akan dakatad da shi da sukayi makon da ya gabata.

YANZU-YANZU: Masu zanga-zanga sun mamaye majalisan dattawa akan dakatad da Ndume (Hotuna)

Masu zanga-zanga

NAIJ.com ta tattaro muku cewa yan zanga-zanga sun tare hanyar shiga majalisan

Suna tafiya rike da kwalaye wanda ke dauke da rubuce-rubuce irin iri da hoton Ali Ndume.

KU KARANTA: Yadda muka yi da shugaba Buhari-Inji Dogara

Jaridar premium times ta bada rahoton cewa masu zanga-zangan sun sauka majalisan ne da safiyar Talata suna zagin Shugaban majalisan dattawa,Bukola Saraki.

YANZU-YANZU: Masu zanga-zanga sun mamaye majalisan dattawa akan dakatad da Ndume (Hotuna)

YANZU-YANZU: Masu zanga-zanga sun mamaye majalisan dattawa akan dakatad da Ndume (Hotuna)

Rahoton tace da yawa daga cikin masu zanga-zangan sunce su yan jihar Borno ne amma suna zaune a Mararaba da Masaka a Abuja.

A makon da ya gabata, majalisan dattawa ta dakatad da sanata Ali Ndume na tsawon watanni 6 saboda zargin sanatocinda yayi.

https://m.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari

Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari

Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel