Daliban jami’ar jihar Kaduna KASU sun gudanar da zanga-zanga

Daliban jami’ar jihar Kaduna KASU sun gudanar da zanga-zanga

Daliban jami’ar jihar Kaduna KASU sun gudanar da zanga-zanga jiya a kofar shiga makarantar domin nuna rashin jin dadinsu kan yadda hukumar makarantar take nuna halin ko-in-kula wajen samar wa daliban tsaro yadda ya kamata a makarantar.

Daliban jami’a

Daliban jami’a

Daliban sun koma da yadda ‘yan daba suka addabesu a makarantar kuma babu wani himma daga hukumar jami’ar na ganin ta samar wa daliban tsaro.

KU KARANTA: Dogara ya bayyada yadda sukayi da Buhari

NAIJ.com ta samu labarin cewa wani dalibi cikin masu zanga-zangar da baya so a fadi sunansa ya ce: ''Abin ya fara fin karfin mu yanzu. Kusan kullum sai an shiga anyi mana sa ta wasun mu ma kwace a keyi mana kuma babu wani abinda hukumar makaranta take yi akai.”

Daliban sun dauki tsawon awoyi uku suna zanga-zangar da ya jawo kusan rufe titin Tafawa Balewa da ke cikin Kaduna.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan kuma wasu wadanda suka gama jami'a lafiya lau ne suke gudanar da shagulgula

Source: Hausa.naij.com

Related news
Mun amince da shugabancin shugaba Buhari dari bisa dari

Mun amince da shugabancin shugaba Buhari dari bisa dari

Mun amince da shugabancin shugaba Buhari dari bisa dari
NAIJ.com
Mailfire view pixel