• 385

    USD/NGN

Hah ha! A 'yan sa'o'i, Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da farfadowar na tattalin arziki da shirin ci gaba

Hah ha! A 'yan sa'o'i, Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da farfadowar na tattalin arziki da shirin ci gaba

- Ina farin cikin sanar da cewa zan kaddamar da farfadowar na tattalin arzikin mu da Shirin Ci Gaban

- Buhari zai kaddamar da farfadowar na tattalin arziki

- Zai gina shi don zama daidai da sauran kasashen duniya

Shugaban kasa Buhari na murna za a yi kaddamar tattalin arziki gobe

Shugaban kasa Buhari na murna za a yi kaddamar tattalin arziki gobe

Gobe Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da farfadowar na tattalin arziki domin ci gaban kasa.

KU KARANTA: Ba don shugaba Buhari ba, Allah kawai ya san yadda Najeriya za ta kasance yanzu – Inji wani tsohon gwamna

NAIJ.com ya ruwaito cewar, shugaba Buhari zai yi kaddamar a ranar Laraba 5 ga watan Afrilu. A sanarwa da aka samu, shugaban kasa na murna da wannan shirin da zai rike kasar daga yanzu zuwa shekara 3 (2017-2020).

KU KARANTA: Annobar Sankarau: Gwamnatin Buhari ta aiko tawagar likitoci Arewa

Yace: "Ina farin cikin sanar da cewa zan kaddamar da farfadowar na tattalin arzikin mu da Shirin Ci Gaban ‘Economic Recovery and Growth Plan’ (ERGP) (2017-2020) gobe, Laraba Afrilu 5. ERGP ne matsakaici-lokaci shirin mu. Wannan shirin bai zai kawai mayar da tattalin arzikin Najeriya gaba, amma kuma gina shi don zama daidai da sauran kasashen duniya."

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

A wannan bidiyo, ana tambaya idan akwai wani dan siyasa a Najeriya da baya cin hanci da rashawa?

Related news

Kasar Ingila ta yiwa Goodluck Jonathan raddi

Kasar Ingila ta yiwa Goodluck Jonathan raddi

Gwamnatin Birtaniya ta mayar da martani ga Goodluck Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel