HIRA TA MUSAMMAN: Yadda na auri yan matan Chibok 2 - Kwamandan yan ta'addan Boko Haram

HIRA TA MUSAMMAN: Yadda na auri yan matan Chibok 2 - Kwamandan yan ta'addan Boko Haram

- Wani tsohon kwamandan kungiyar yan Boko Haram mai suna Joseph David ya nuna cewa abunda yayi da yan matan Chibok guda biyu, kamar yadda yana fadin ya dauki su kamar yadda mata

- An ruwaito cewa wanda aka kama shugaban yan ta’addan ya tona asirin a kwanakin da suka gabata

HIRA TA MUSAMMAN: Yadda na auri yan matan Chibok 2 - Kwamandan yan ta'addan Boko Haram
Kwamanda kungiyar yan ta'addan Boko Haram Joseph David bayan an kama shi

A hira ta musamman da kuma bincike fiye da makonni bakwai a wasu yankunan jihar Borno, babban dan jaridar The Nation mai suna Olatunji Ololade ya bayyana abubuwa da suka faru

KU KARANTA KUMA: LABARI DA DUMI-DUMI: Gagarumin fashewa ta girgiza garin Maiduguri a safiyar yau

Tsohon kwamandan mayakan Boko Haram ya bayyana yadda ya tilasta biyu daga acikin yan matan Chibok sama da 250 da wata kungiya ta garkuwa da su a watan Afirilu, 2014.

HIRA TA MUSAMMAN: Yadda na auri yan matan Chibok 2 - Kwamandan yan ta'addan Boko Haram
Wasu daga cikin yan matan Chibok da an ceto daga hannun yan Boko Haram

Shugaban wata kungiya mai suna Joseph David, banasare ne kafin ya zama dan ta’addan. Yace ya amfana da yan matan Chibok biyu domin shi, kwamandan Boko Haram ne.

Amma, abun ban dariya ne maganar David, wani dan asalin garin Mubi dake jihar Adamawa, saboda yan Boko Haram sun garkuwa da shi kuma a yayinda ya cika dan shekara 22 da haihuwa, kamar yadda Legit.ng ta samu rahoton.

Kwamandan ya jaddada da shi dan Foliteknik Adamawa ne dake garin Yola a lokaci an garkuwa da shi.

A yanzu, ya zama mai shekaru 25. Yana cikin hannun jami’an tsaro bayan rundunar sojin kasa ta kama shi.

Kafin kamanshi, yana karba albashin N500,000 a wata-wata. Don wannan gagarumin albashi, yayi aure daga cikin yan matan Chibok bayan matarshi farkon Faridah.

David yana jin dadi acikin dajin Sambisa kafin shugaban gaba daya yan Boko Haram Abubakar Shekau ya fushi da shi.

Ku kasance tare da mu anan https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Da anan kuma https://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon Boko Haram

Asali: Legit.ng

Online view pixel