Bayan kotu ta bada umurnin sakin asusunta, Patience Jonathan ta dira banki kwashe kudaden ta

Bayan kotu ta bada umurnin sakin asusunta, Patience Jonathan ta dira banki kwashe kudaden ta

Uwargidan tsohon Shugaban kasa,Goodluck Jonathan, Mrs Dame Patience Jonathan ta afka bankin Skye Bank da ke Maitama domin kwashe kudaden ta da aka daskarar kwanakin baya.

YANZU-YANZU: Bayan kotu ta bada umurnin sakin asusunta, Patience Jonathan ta je banki kwashe kudaden ta

YANZU-YANZU: Bayan kotu ta bada umurnin sakin asusunta, Patience Jonathan ta je banki kwashe kudaden ta

Mrs Dame Patience Jonathan ta afka bankin Skye Bank din ne bayan wata babban kotun tarayya da ke zaune a jihar Legas ta bada umurnin sakin asusunta.

KU KARANTA: Jiga jigan Nasarori guda 4 da Ɗangote ya samu a kasuwanci

Hukumar Hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC tace akwai kudin Haram kimanin $5 million a cikin asusun.

https://m.facebook.com/naijcomhausa/?ref

Source: Hausa.naij.com

Related news
Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto

Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto

Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto
NAIJ.com
Mailfire view pixel