• 380

    USD/NGN

Wata coci inda ake shan giya domin Koran shaidan (Bidiyo)

Wata coci inda ake shan giya domin Koran shaidan (Bidiyo)

Wata coci a kasar Congo mai suna Louzolo Amour, suna amfani da giya wajen kora shaidan daga jikin mambobi.

NAIJ.com ta tattaro cewa mambobin cocin sunyi yarda da wano giya mai suna “biéramicine”, wajen Koran fitar da shaidan.

Wanda ya kirkiro cocin Loufoua Cetikouabo, yana ikirarin cewa shi ubangiji ne. duk da cewan ya mutu, mambobin suna ikirarin cewa shugabansu na yanzu Charles Mikoungui Loundou, na kalifancinsa.

Lallai : Wata coci inda ake shan giya domin Koran shaidan (Bidiyo)

Lallai : Wata coci inda ake shan giya domin Koran shaidan (Bidiyo)

Suna kaiwa awanni 9 wajen ibada suna shan giya da waka. Mutane daga wurare da daman a zuwa domin neman mafita cikin al’amarinsu. Tanada mabiya akalla 5000.

KU KARANTA: Gobara a kasuwan jihar Sokoto

Lallai : Wata coci inda ake shan giya domin Koran shaidan (Bidiyo)

Lallai : Wata coci inda ake shan giya domin Koran shaidan (Bidiyo)

Wani dan cocin yace : “Na zo nan ina mara lafiya, sai Mikoungui ya bani kwalban giya daya na sha, na kurba sau 3 kawai sai naji na samu sauki. Idan ka sha da imani, zaka samu sauki.” https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Fadar shugaban kasa ta umarni dawo da dan jaridar da aka kora daga Villa

Fadar shugaban kasa ta umarni dawo da dan jaridar da aka kora daga Villa

Fadar shugaban kasa ta umarni dawo da dan jaridar da aka kora daga Villa
NAIJ.com
Mailfire view pixel