Senata Abu Ibrahim ya sha da kyar bayan jama’ar mazaɓarsa sun kai masa hari (BIDIYO)

A cikin wani sabon bidiyo da NAIJ.com ta samu, an gano yadda sanata dake wakiltan jihar Katsina ta Kudu, Sanata Abu Ibrahim ya sha da kyar, bayan dandazon jama’a sun kar masa. Hakan na nuni ga cewan Talakawa sun fara gajiya.

Source: Hausa.naij.com

Related news
Muhimman Jawabai 5 na shugaba Buhari a taron majalisar dinkin duniya

NAIJ.com
Mailfire view pixel