Jelani Aliyu: Kana da labarin sabon shugaban Hukumar NADDC da Buhari ya nada

Jelani Aliyu: Kana da labarin sabon shugaban Hukumar NADDC da Buhari ya nada

– A wancan makon shugaba Buhari yayi sababbin nadi fiye da 20

– Ciki har da Hukumar NADDC masu kera motoci

– An nada Jelani Aliyu domin ya shugabanci Hukumar

Jelani Aliyu: Kana da labarin sabon shugaban Hukumar NADDC da Buhari ya nada

Jelani Aliyu mai kera motocin zamani

Ko kun san wanene Jelani Aliyu da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada ya jagoranci Hukumar NADDC ta kasa mai kula da sha’anin kere-keren motocin zamani. Yanzu haka ana jira Jelani ya kawo sauyi na tsare-tsare a sha’anin kirar motoci a kasar.

An dai haifi Jelani a Garin Kaduna shekaru kimanin 50 da suka wuce wanda yanzu Duniya kaf ta amsa sunan sa. Asalin Jelani dai mutumin Sokoto ne inda nan kuma yayi makaranta, tun yana karami har ya kware a harkar zane. Daga nan Jelani ya ruga Jami’ar A.B.U domin sharer fage.

KU KARANTA: Fayose ya jibgawa shugaban kasa aiki

Jelani Aliyu: Kana da labarin sabon shugaban Hukumar NADDC da Buhari ya nada

Aiki ga mai kare ka; An nada Jelani Aliyu shugaban Hukumar NADDC

Wasu daga cikin motocin da ya zana sun ci lambobi a Kasar Amurka. Yanzu haka dai ana jira a ga ya kawo sauyi a Hukumar na NADDC da zai shugaban ta.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Gwamna Fayose ya zama dan rawa?

Source: Hausa.naij.com

Related news
Rediyo Biafara: Birtaniya ta mayar da martani a kan kalaman Lai Mohammed

Rediyo Biafara: Birtaniya ta mayar da martani a kan kalaman Lai Mohammed

Rediyo Biafara: Birtaniya ta mayar da martani a kan kalaman Lai Mohammed
NAIJ.com
Mailfire view pixel