Kalli dalibin jami’a, Ali Abdulazeez wanda ya zamto gwarzon shekara

Kalli dalibin jami’a, Ali Abdulazeez wanda ya zamto gwarzon shekara

-Dalibin Jamiár fasaha ta Akure, ya zama gwarzon shekarar nan

- Yaron ya karanci ilimin injiniyanci kuma ya karashe da makin jami’a 4.89

Alli Abdulazeez, dan shekara 21 shine ya zama zakara cikin daliban da aka yaye a shekaran nan a jami’ar fasahan tarayya na Akure.

Yaron ya karanci ilimin injiniyanci kuma ya karashe da makin jami’a 4.89.

Kalli dalibin jami’a, Ali Abdulazeez wanda ya zamto dalibi mafi kokari da aka yaye a shekaran nan

Kalli dalibin jami’a, Ali Abdulazeez wanda ya zamto dalibi mafi kokari da aka yaye a shekaran nan

Wanda ya wakilci shugaba Muhammadu Buhari a taron yaya daliban, mataimakin sakataren hukumar jami’o’in kasa, Chiedu Mafiana, yace gwamnatin shugaba Buhari zata gabatar da ilimin kimiya da fasaha domin cigaban ilimin kasa.

KU KARANTA: HUkumar yan sanda zata dauki ma'aikata a wannan shekara

NAIJ.com ta tattaro cewa wasu manyan baki da suka halarci taron yaye daliban ya kunshi tsohon minister kuma shugaban bankin cigaban Afrika, Dakta Akinwumi Adesina.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Fafutukar Biyafara: Ba da mu ba Inji wani Gwamna

Fafutukar Biyafara: Ba da mu ba Inji wani Gwamna

Fafutukar Biyafara: Ba da mu ba Inji wani Gwamna
NAIJ.com
Mailfire view pixel