Madalla: Wani mai suna Jimoh ya koma Aliyu bayan karbar Musulunci a BUK

Madalla: Wani mai suna Jimoh ya koma Aliyu bayan karbar Musulunci a BUK

- A safiyar yau Talata Musulunci ya karbi bakuncin wani bawan Allah a Jami'ar Bayero da ke Kano karkashin jagorancin shugabancin Kungiyar Dalibai Musulmi ta kasa reshen Jami'ar (MSSN)

- Bawan Allah mai suna Jimoh da farko, ya koma Aliyu bayan ya karbi kalmar shahadar shiga Musulunci

A safiyar yau Talata Musulunci ya karbi bakuncin wani bawan Allah a Jami'ar Bayero da ke Kano karkashin jagorancin shugabancin Kungiyar Dalibai Musulmi ta kasa reshen Jami'ar (MSSN).

Bawan Allah mai suna Jimoh da farko, ya koma Aliyu bayan ya karbi kalmar shahadar shiga Musulunci.

Aliyu wanda dan asalin kasar Togo ne ya nuna sha'awarsa ta shiga Musulunci bayan ya fahimci cewa Musulunci shine Addinin gaskiya. Inji shi

NAIJ.com ta samu labarin cewa Aliyu ya ci gaba da cewa, "na dade ina sha'awar shiga Musulunci domin na lura Musulmi suna da mu'amala mai kyau."

Madalla: Wani mai suna Jimoh ya koma Aliyu bayan karbar Musulunci a BUK

Madalla: Wani mai suna Jimoh ya koma Aliyu bayan karbar Musulunci a BUK

KU KARANTA: Yau ce ranar zazzabin cizon sauro ta duniya

A wani labarin kuma, Kimanin mabiya Cocin ‘House of Prayer Ministries’ da ke Makerere a kasar Uganda, kusan 3,000 zuwa 6,000 sun cika da matukar mamaki yayin da Fastonsu Aloysius Bugingo ranar bikin Ista ya karbi dubunnan litattafan Baibul dinsu kana ya cinna musu wuta.

Jarida Zambezi Report, ta ruwaito cewa Faston ya kona Baibul din ne saboda suna karkatar da mutane daga tafarkin Gaskiya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon mutum da ya musulunta

Source: Hausa.naij.com

Related news
Fiye da mutane 7,000 suka halaka a rikicin jihar Filato a cikin shekaru 10

Fiye da mutane 7,000 suka halaka a rikicin jihar Filato a cikin shekaru 10

Fiye da mutane 7,000 suka halaka a rikicin Jos a cikin shekaru 10
NAIJ.com
Mailfire view pixel