Rashin da'a: Sarkin Bauchi ya yi kira da a raba maza da mata a makarantu daya

Rashin da'a: Sarkin Bauchi ya yi kira da a raba maza da mata a makarantu daya

- Sarkin Bauchi Alhaji Rilwanu Suleman Adamu ya yi ga gwamnatin jihar Bauchi da ta taba dalibai maza da mata a makarantu daya , domin tabbatar da sa'a da kyakkyawar rayuwa a gaba

- Sarkin ya yi wannan furucin ne da kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) reshen jihar Bauchi da ta kawo masa ziyara a fadarsa a jiya Litinin

Sarkin Bauchi Alhaji Rilwanu Suleman Adamu ya yi ga gwamnatin jihar Bauchi da ta taba dalibai maza da mata a makarantu daya , domin tabbatar da sa'a da kyakkyawar rayuwa a gaba.

Sarkin ya yi wannan furucin ne da kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) reshen jihar Bauchi da ta kawo masa ziyara a fadarsa a yau Litinin.

NAIJ.com ta ruwaito a kwanakin baya cewa wasu dalibai namiji da mace duka daura wa kansu aure a makarantar Tafawa Balewa dake cikin garin Bauchi, wanda hakan ya jawo rufe makarantar bisa umurnin gwamnatin jihar har sai sun kammala bincike.

Rashin da'a: Sarkin Bauchi ya yi kira da a raba maza da mata a makarantu daya

Rashin da'a: Sarkin Bauchi ya yi kira da a raba maza da mata a makarantu daya

KU KARANTA: Fayose ya bayyana dalilin da yasa ya je kotu

A wani labarin kuma, A safiyar yau Talata Musulunci ya karbi bakuncin wani bawan Allah a Jami'ar Bayero da ke Kano karkashin jagorancin shugabancin Kungiyar Dalibai Musulmi ta kasa reshen Jami'ar (MSSN).

Bawan Allah mai suna Jimoh da farko, ya koma Aliyu bayan ya karbi kalmar shahadar shiga Musulunci.

Aliyu wanda dan asalin kasar Togo ne ya nuna sha'awarsa ta shiga Musulunci bayan ya fahimci cewa Musulunci shine Addinin gaskiya. Inji shi

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Matar tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Sani Abacha tayi shar a sabon hotuna ita da yarta Fatima

Matar tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Sani Abacha tayi shar a sabon hotuna ita da yarta Fatima

Matar tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Sani Abacha tayi shar a sabon hotuna ita da yarta Fatima
NAIJ.com
Mailfire view pixel