Daga karshe, Nnamdi Kanu ya fita daga gidan yari bayan kusan shekaru 2 a Kuje

Daga karshe, Nnamdi Kanu ya fita daga gidan yari bayan kusan shekaru 2 a Kuje

-An saki Nnamdi Kanu bayan ya cika sharrudan belin da aka basa

-An samu sanata, malamin yahudu da da n kasuwa sun tsaya masa

A wannan bidiyon ta NAIJ.com, shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya bar kurkuku bayan shekara daya da rabi cikin kurkuku.

Wata babban kotun tarayya da ke zaune a Abuja ta rattaba hannu kan takardar belin Shugaban kungiyar masu yakin neman yancin Biafra, Nnamdi Kanu.

Daga karshe, Nnamdi Kanu ya fita daga gidan yari bayan kusan shekaru 2 a Kuje

Daga karshe, Nnamdi Kanu ya fita daga gidan yari bayan kusan shekaru 2 a Kuje

NAIJ.com ta samu rahoton cewa Jastis Binta Nyako ta rattaba hannun ne da rana a yau Juma'a, 28 ga watan Afrilu inda ta amince da cewa an cika sharrudan beli.

KU KARANTA: Kanu ya cika sharrudan belin

Mataimakin Shugaban majalisan dattawa, Ike Ekweremadu, na cikin wadanda suka je kotun.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?_rdc=1&_rdr#

Source: Hausa.naij.com

Related news
Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo bashi Inji Gwamnatin Buhari

Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo bashi Inji Gwamnatin Buhari

Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel