Mafi akasarin wadanda muka bincika lokacin Obasanjo yan PDP ne – Nuhu Ribadu

Mafi akasarin wadanda muka bincika lokacin Obasanjo yan PDP ne – Nuhu Ribadu

-Tsohon shugaban EFCC yayi magana kan gwamnatin Olusegun Obasanjo

-Yace bai so shugaba Obasanjo yayi murabus ba

Tsohon shugaban hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa, Mallam Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa kashi 99 cikin 100 na wadanda aka tuhuma da laifin cin hanci da rashawa yan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ne.

Ya bayyana wannan ne a wata taro da aka shirya na karrama tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, a karshen mako. Ribadu ya bayyana cewa Obasanjo bai sa baki cikin al’amuran hukumar yaki da rashawan.

Mafi akasarin wadanda muka bincika lokacin Obasanjo yan PDP ne – Nuhu Ribadu

Nuhu Ribadu

“Abubuwa da dama sun faru lokacin nan kuma an samu matsala sosai saboda kasha 99 cikin100 na mutane da muka kama yan jam’iyyar PDP ne.”

“Obasanjo bas a baki ba; yaki shisshigi cikin yadda muke gudanar da al’amuran hukumar EFCC.”

KU KARANTA: Jonathan na iya shiga cikin wata matsala

“Obasanjo hujja ne cewa kokari bay a kisa. Na so bai yi murabus ba,”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wani mutum ya gamu da fushin Kotu a garin Abuja kan aikata laifin sanen waya

Wani mutum ya gamu da fushin Kotu a garin Abuja kan aikata laifin sanen waya

Yadda wani ɗan sane yayi ma direban ‘A-daidaita-sahu’ sanen waya, karanta hukunci daya gamu dashi
NAIJ.com
Mailfire view pixel