365

USD/NGN

Rikici! Sarki Sanusi ya bayyana kudin albashinsa na watan Afrilu (Hoton)

Rikici! Sarki Sanusi ya bayyana kudin albashinsa na watan Afrilu (Hoton)

-Sarkin Kano ya saki kudin albashinsa a yanar gizo

-Yayi wannan ne bayan gwamnatin Kano ta zargi masarautarsa da badakala

Sarkin masarautar Kano, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana bayanai flla-filla na albashinsa na watan Afrilu a yanar gizo. Sanusi ya daura wannan ne da safiyar Talata a shafinsa na Instagram.

Rikici! Sarki Sanusi ya bayyana kudin albashinsa na watan Afrilu (Hoton)

Rikici! Sarki Sanusi ya bayyana kudin albashinsa na watan Afrilu (Hoton)

Yace: “ Takardan albashi na…..tun lokacin yan mulkin mallaka, sarkin Kano ne shugaban da albashinsa yafi yawa a Najeria. Shikenan.”

KU KARANTA: An tsare Sule Lamido a kurkuku

Game da cewar takardan, Sanusi na amsan N1,312,500 da kudin zabge na N62,625.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane

Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane

Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane
NAIJ.com
Mailfire view pixel