Tattalin arziki: Naira ta girgiza a kasuwar canji

Tattalin arziki: Naira ta girgiza a kasuwar canji

– Darajar Naira yayi kasa a kasuwa

– Sai dai kuma ba wani saukan kirki aka samu ba

– CBN na cigaba da sakin daloli domin karya dala

Kwanaki Dala ta dan girgiza kadan a kasuwar canji.

Wannan karo kuma Naira ce ta dan sha kashi

CBN na nan da cigaba da sakin daloli a kasuwa.

Tattalin arziki: Naira ta girgiza a kasuwar canji

Naira ta sha kashi kasuwar canji

Naira ta dan sha kashi a kasuwar canji a jiya kamar yadda NAIJ.com ke samun labari. Nairar dai ta rage daraja ne da N1 rak a kasuwar canji bayan da ta zazzago daga kan N390 zuwa N391 a kan kowace Dalar Amurka.

KU KARANTA: Ya kamata a karawa Ma'aikata albashi-Shehu Sani

Tattalin arziki: Naira ta girgiza a kasuwar canji

Tattalin arziki: Gwamnan CBN na kasa

Dalar Pounds Sterling da kuma EURO su na kan N498 da kuma N420 a kasuwa. A Ranar Juma’a dai an saida Dalar ne a kan N390 a wurin ‘Yan kasuwa. A hannun ‘Yan canji na Bureau de change dai dalar na kan N362.

Kuna da labari dai an bude kofofin saida Dala ga manyan ‘Yan kasuwa zai taimaka wajen daidaita farashin kudin kasashen wajen. Hakan zai taimaka dai wajen samawa masu hannun jari yakini game da tattalin kasar.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ya za a hukunta barayin kudi?

Source: Hausa.naij.com

Related news
Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto

Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto

Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto
NAIJ.com
Mailfire view pixel