Fadar sarkin Legas, Ridwan Akiolu, taci bal-bal

Fadar sarkin Legas, Ridwan Akiolu, taci bal-bal

-Sarkin Legas ya fuskanci ibtila’I a fadarsa jiya

-Yayinda gobaraya tashi ba gaora ba dalili

Rahotanni da muke samu daga Legas na nuna cewa fadar sarkin Legas, Oba Rilwan Akiolu tayi gobara.

Amma an bayyana cewa an kai sarkin wani wuri mai tsaro.

Jami’an hukumar kawar da gobara suna fadar domin kasha wutan. Har yanzu dai ba’a san abinda ya sabbaba wannan gobara ba.

Fadar sarkin Legas, Ridwan Akiolu, taci bal-bal

Fadar sarkin Legas, Ridwan Akiolu, taci bal-bal

Wannan abu na faruwa ne kwanaki bayan sakin Legas din ya wulakanta Ooni of Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi.

KU KARANTA: Yau ranan wa' adinda shugaba Buhari ya baiwa kwamitin Osinbajo

Wani Tunde Awoyeni yayi ikirarin cewa zasu dau mataki kan sarkin Legas Obas Rilwan Akiolu.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Yadda wani ɗan sane yayi ma direban ‘A-daidaita-sahu’ sanen waya, karanta hukunci daya gamu dashi

Yadda wani ɗan sane yayi ma direban ‘A-daidaita-sahu’ sanen waya, karanta hukunci daya gamu dashi

Yadda wani ɗan sane yayi ma direban ‘A-daidaita-sahu’ sanen waya, karanta hukunci daya gamu dashi
NAIJ.com
Mailfire view pixel