366

USD/NGN

Cristiano Ronaldo ya sake kafa muhimmin tarihi tarihi

Cristiano Ronaldo ya sake kafa muhimmin tarihi tarihi

- Dan wasan kulob din Real Madrid, Cristiano Ronaldo ya sake ci wa kulob dinsa kwallaye uku shi kadai a wasan kusa da karshe na gasar Champions League da suka buga da Atletico Madrid.

- An dai tashi wasan 3-0 da kungiyoyin suka buga da yammacin Talata a Bernabeu.

Dan wasan kulob din Real Madrid, Cristiano Ronaldo ya sake ci wa kulob dinsa kwallaye uku shi kadai a wasan kusa da karshe na gasar Champions League da suka buga da Atletico Madrid.

An dai tashi wasan 3-0 da kungiyoyin suka buga da yammacin Talata a Bernabeu.

NAIJ.com ta samu labarin Atletico Madrid ta kai hari guda daya tilo wanda tsautsayi ya hana kwallon shiga raga.

Cristiano Ronaldo ya sake kafa muhimmin tarihi tarihi

Cristiano Ronaldo ya sake kafa muhimmin tarihi tarihi

Cristiano Ronaldo dai ya kasance dan wasan da ya fi kowanne yawan zura kwallaye a gasar Champions League, a inda ya jefa kwallaye 103 kawo yanzu.

Kuma wannan ne karo na 13 da dan wasan yake zuwa wasan kusa da na karshe na gasar ta Champions League.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Dan shekara 10 ya labarta yadda ya zama gawurtaccen dan fashi da makami

Dan shekara 10 ya labarta yadda ya zama gawurtaccen dan fashi da makami

Dan shekara 10 ya labarta yadda ya zama gawurtaccen dan fashi da makami
NAIJ.com
Mailfire view pixel