Gazawar Buhari ya jefa ‘yan Najeriya cikin mawuyacin hali – Inji wani baban lauya

Gazawar Buhari ya jefa ‘yan Najeriya cikin mawuyacin hali – Inji wani baban lauya

- Wani lauya ya ce gazawar shugaban Buhari ya jefa kasar cikin rudani

-Lauyan ya ce abubuwan kwanan nan ya nuna cewa shugaba Buhari ya gaza yin aikinsa a matsayin shugaban kasa

Wani baban lauya kare hakkokin bil Adam lauya, Ebun-Olu Adegboruwa, ya ce, gazawar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jefa kasar cikin rudani.

Adegboruwa ya yi wannan bayani ne a ranar Laraba, 3 ga watan Mayu yayin da yake magana a kan siyasa a yau, shirin gidan telebijin na Channels.

KU KARANTA KUMA: Buhari zai warware nan bada daɗewa ba – inji jigo a PDP

NAIJ.com ta ruwaito cewa lauyan ya ce abubuwan kwanan nan ya nuna cewa shugaba Buhari ya gaza yin aikinsa a matsayin shugaban kasa.

Gazawar Buhari ya jefa ‘yan Najeriya cikin mawuyacin hali – Inji wani baban lauya

Ebun-Olu Adegboruwa

Ya ce aikin shugaban kasa ba aikin da za a iya bar wa wadanda ba a zaba a matsayin shugaban kasar ba.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ra'ayoyin mutane game da dawowar shugaba buhari daga Landon a cikin wannan bidiyo

Source: Hausa.naij.com

Related news
Tirkashi! Gwamnati ta ce a tattaro mata kudaden da ba'a yi wa asusun bankin su BVN ba

Tirkashi! Gwamnati ta ce a tattaro mata kudaden da ba'a yi wa asusun bankin su BVN ba

Tirkashi! Gwamnati ta ce a tattaro mata kudaden da ba'a yi wa asusun bankin su BVN ba
NAIJ.com
Mailfire view pixel