Fani Kayode: Buhari yayi murabus ya kula da kiwon lafiyarsa

Fani Kayode: Buhari yayi murabus ya kula da kiwon lafiyarsa

Tsohon ministan sufurin jirgin sama, Femi Fani Kayode, yayi kira ga shugaba Muhammadu Buhari yayi murabus daga kujerarsa.

Yayi wannan jawabi ne bayan shugaba Buhari ya halarci sallar Juma’a yau a Masallacin Aso Rock.

Fani Kayode: Buhari yayi murabus ya kula da kiwon lafiyarsa

Fani Kayode: Buhari yayi murabus ya kula da kiwon lafiyarsa

Yace: “ Ina farin cikin Muhammadu Buhari ya halarta a masallacin yau. “

KU KARANTA:

" Duk da haka, muna kira gareshi yayi murabus kuma ya je ya kula da lafiyarsa,”.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko

Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko

Atiku Abubakar ya kusa canza sheka - Bala Baiko
NAIJ.com
Mailfire view pixel