Yadda na gudu na bar Boko Haram Inji wani Matashi

Yadda na gudu na bar Boko Haram Inji wani Matashi

– Wani Saurayi ya bayyana yadda ya kare da ‘Yan Boko Haram

– Wannan yaro yayi shekaru guda cur tare da ‘Yan ta’addan

– Daga baya aka ce lallai bai ci gwajin da aka yi masa ba

Jaridar Daily Trust tayi hira da wani Saurayi da ya bar ‘Yan Boko Haram.

Wannan yaro da bai wuce shekara 14 ba ya zauna da ‘Yan ta’ddan na lokaci.

Da karfi da yaji aka nemi a cusa sa cikin Boko Haram.

Yadda na gudu na bar Boko Haram Inji wani Matashi

Yan Kungiyar Boko Haram

A wata hira da aka yi da wani karamin yaro ya bayyana yadda ake tursasa ya burma cikin ‘Yan Kungiyar Boko Haram. Sai dai yayi shekara guda tare da su sannan ya samu ya tsere daga Daji tun da yana da sauran kwana.

KU KARANTA: Ka ji abin da aka samu hannun wani Dan shekara 60

Wannan Bawan Allah ya kasance yana da kusanci da Marigayi shugaban kungiyar Muhammad Yusuf tun can a da. Yace wata rana ne kurum ‘Yan kungiyar su ka tare su a hanya suka yi gaba da shi da cewa zai masu amfani. Sai dai Allah ya masa gyadar doguwa yanzu haka ya tsero.

Yanzu haka Boko Haram sun saki ‘Yan matan na Chibok fiye da 80 bayan dai dade ana ta kokarin kulla yarjejeniyar hakan tsakanin Gwamnatin tarayya da kuma shugabannin ‘Yan Boko Haram.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wanda ya ceci Nnamdi Kanu

Source: Hausa.naij.com

Related news
Labari da duminsa: Sanata Misau ya gurfana gaban kotu bisa zargin da ya jefa kan Sifeta Janar na 'yan sanda

NAIJ.com
Mailfire view pixel