365

USD/NGN

Ana iya kara farashin wutar lantarki a Najeriya

Ana iya kara farashin wutar lantarki a Najeriya

– Ba mamaki kudin wuta ya karu a Najeriya

– Nan da watanni 2 masu zuwa farashin lantarki na iya canzawa

– Jama’a dai ba za su ji dadin wannan labari ba

Kudin da ake biya na shan wutar lantarki zai iya karuwa a Najeriya.

Gwamnatin kasar na kokarin gyara harkar wuta a Najeriya.

Wuta dai ta zama ala-ka-kai a Najeriya.

Ana iya kara farashin wutar lantarki a Najeriya

Wutar lantarki zai kara tsada kwanan nan

Kwanaki NAIJ.com ta rahoto cewa a halin da ake ciki wutar lantarkin da kasar nan ke samu ya ragu inda da baya ana samun fiye da Mega-watt 4500, yanzu kuwa a watan nan na Mayu abin yayi kasa da haka.

KU KARANTA: Dangote ya samu riba a kamfanin siminti

Ana iya kara farashin wutar lantarki a Najeriya

Farashin wutar lantarki zai tashi a Najeriya

Sai dai duk da haka ana shirin kara kudin wuta a wani sabon tsari da ake yunkurin kawowa domin garambawul da kuma gyara harkar wutar lantarki a kasar. Ta haka za a samu sama da Naira Tiriliyan 1.3 a bana kurum.

Mai ba shugaban kasa shawara game da harkar wutar lantarki Damilola Ogunbiyi na kokarin ganin yadda Gwamnati za ta gyara sha’anin wuta wanda ya zama wani abu dabam a kasar. Gwamnatin shugaba Buhari tace cikin matsalolin da ake fama da su akwai wahalar wuta.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ya za ayi da barayin Najeriya?

Related news
Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane

Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane

Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane
NAIJ.com
Mailfire view pixel