365

USD/NGN

Wani jami’ an Kastam ya hallaka kansa a Gwarinpa

Wani jami’ an Kastam ya hallaka kansa a Gwarinpa

Wani mataimakin sufurtandan da hukumar Kastan ya kashe kansa a kauyen Lungu, Gwarinpa, Abuja.

Har yanzu dai ba’a san dalilin da ya sabbaba hakan ba.

Majiya ta bayyana cewa mutumin mai suna, Christian ya kulle kansa cikin dakine kuma ya rataye kansa da igiya ranan asabar.

Majiyar ta kara da cewa mutumin gwauro ne wanda ke zaune da da uwansa kafin akayi mayar da dan uwan nasa jihar Legas.

Wani jami’ an Kastam ya hallaka kansa a Gwarinpa

Wani jami’ an Kastam ya hallaka kansa a Gwarinpa

Shugaban hukumar yan sanda Gwrainpa, CSP Nuruddeen Sabo, yace dan uwansa ya tafi aske gashi ne lokacin da abun ya faru.

KU KARANTA: DSS ta saki tsohon gwamnan jihar Benuwe

"Da aka kai asibitin Kubwa, an tabbatar da cewa ya mutu. Abubuwan da aka samu ya kunshi wuka, da wasu kwayoyi.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane

Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane

Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane
NAIJ.com
Mailfire view pixel