Fafaroma ya yafewa babban faston da yayi fyade da yara 30 har ya cinna musu cutar Kanjamau

Fafaroma ya yafewa babban faston da yayi fyade da yara 30 har ya cinna musu cutar Kanjamau

Wannan na daga cikin labaran cocin katolika mafi ban tsoro a kwanakin nan. Babban faston kasar Mexico, Jose Garcia Ataulfo, ya cinnawa yan yara 30 cutar kanjamau.

Yawancin yaran na da tazarar shekara 4 – 10. Abin mamakin shine, fafaroma ya yafewa masa laifin da yayi.

Wannan labari ya fara bayyana ne a wata Satumban 2016. Game da cewa Daily Mail, har yanzu ba’a gurfanar da shi ba.

Fafaroma ya yafewa babban faston da yayi fyade da yara 30 har ya cinna musu cutar Kanjamau

Fafaroma ya yafewa babban faston da yayi fyade da yara 30 har ya cinna musu cutar Kanjamau

Al’amarin lalata, ta’addanci, da rashawan da ke faruwa a cocin katolika ya fara yawa a shekarun nan.

KU KARANTA: Gwamnatin tarayya b zata kara kudin albashi sai........

Sabbin labarai na bayyana yadda fastoci suke fyade wa kananan yara, badakalar kudi, ta’amuni da kwayoyi da kuma wasu lafikua daban.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wani mutum ya gamu da fushin Kotu a garin Abuja kan aikata laifin sanen waya

Wani mutum ya gamu da fushin Kotu a garin Abuja kan aikata laifin sanen waya

Yadda wani ɗan sane yayi ma direban ‘A-daidaita-sahu’ sanen waya, karanta hukunci daya gamu dashi
NAIJ.com
Mailfire view pixel