365

USD/NGN

Farfesosi 3 'yan Amurka sun karbi musulunci a garin Yola

Farfesosi 3 'yan Amurka sun karbi musulunci a garin Yola

- Ustaz Dauda Bello; babban limamin Masallacin Juma'ar AUN ne ya gabatarda farfesosin wa jama'a a yayin gabatarda sallar Juma'a

- Farfesosin uku yan kasar Amurka da suka karbi musulunci mazuna ne a garin yola,sun karbi musuluncin ne a masallacin Jami'ar American University of Nigeria (AUN) dake yola.

Sunayen Farfesosin da suka musulunta a fadar NAIJ.com sune, Lionel Rawlins, Gabriel Foster da Tristan Porvis.

Rawlins Sojan Amurka ne mai ritaya kuma shugaban jami'an tsaro a AUN a yanzu haka.

Porvis kuma lakcara ne babba a a Jami'ar ta AUN.

KU KARANTA: Dansanda ya harbi budurwarsa, ya bindige kansa

Babban limamin Masallacin Jami'ar, Ustaz Dauda Bello,yayi shelarne da gabatarda farfesosin wa jama'a a yayin gabatarda sallar juma'a.

Ku biyomu a facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa/

Ko a twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Yajin aiki: Dalilai 4 da su ka sa Malaman FCE ke shirin bin sawun ASUU

Yajin aiki: Dalilai 4 da su ka sa Malaman FCE ke shirin bin sawun ASUU

Yajin aiki: Dalilai 4 da su ka sa Malaman FCE ke shirin bin sawun ASUU
NAIJ.com
Mailfire view pixel