Kun san manyan kwamandojin Boko Haram da Buhari yayi musayar su da yan matan Chibok

Kun san manyan kwamandojin Boko Haram da Buhari yayi musayar su da yan matan Chibok

An sanar dani daga majiya mai tushe cewa daga cikin manyan kwamandojin Boko Haram wanda gwamnatin Buhari tayi musayen su da ƴan matan chibok har da babban kwamandan Boko Haram Kabiru Sokoto.

Shi dai Kabiru Sakkwato shine wanda ya jagoranci kaddamar da harin Bam a cocin Madalla dake garin Abuja kiristoci sama da 100 suka hallaka.

Kun san manyan kwamandojin Boko Haram da Buhari yayi musayar su da yan matan Chibok

Kun san manyan kwamandojin Boko Haram da Buhari yayi musayar su da yan matan Chibok

KU KARANTA: An kammala aikin kasafin kudin 2017

NAIJ.com ta samu labarin cewa shine kuma mutumin da bayan an kama shi anje za’a binciki gidansa sai ya kubuce zai tsallaka kasar Kamaru aka bi diddiginsa aka sake cafke shi a garin Mutum-Biyu jihar Taraba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto

Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto

Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto
NAIJ.com
Mailfire view pixel