Kasar Benin da Nijar ta biya Najeriya N50bn na kudin wuta

Kamfanin kasuwancin wutan lantarkin Najeriya (NBET) tace kwastamomin wutan lantarki na kasar Nijar da kasar Benin sun biya $159.773 million.

Jaridar Daily Trust ta bada rahoton Najeriya na baiwa kasar Benin lantarki ta hanyar West African Power Pool (WAPP), kasar Nijar kuma ta hanyar Kano.

Kasar Benin da Nijar ta biya Najeriya N50bn na kudin wuta

Kasar Benin da Nijar ta biya Najeriya N50bn na kudin wuta

NBET ta bayyana wannan ne a taron masu ruwa da tsaki da akayi a garin Jos inda aka bayyana cewa ana binsu bashin $92.3m (N29.bn).

KU KARANTA: Garba Shehu yace ba'a za'a samu labarin Buhari a bakinsu ba

Yace kudaden da aka biya an kaisu asusun GenCos

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Labari da duminsa: Sanata Misau ya gurfana gaban kotu bisa zargin da ya jefa kan Sifeta Janar na 'yan sanda

NAIJ.com
Mailfire view pixel