366

USD/NGN

El-Rufai, mataimakinsa, sun dira a kotu (Hotuna)

El-Rufai, mataimakinsa, sun dira a kotu (Hotuna)

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-rufai da mataimakinsa, Bala Bantex sun afka babban kotu domin yin shaida akan karan jaridar The Union Newspaper kan wata labari da ta rubutan kan El rufai a shekarar 2015.

El-Rufai, mataimakinsa, sun dira a kotu (Hotuna)

El-Rufai, mataimakinsa, sun dira a kotu (Hotuna)

Jaridar Nigerian Bulletin ta tuna cewa gwamna Nasir El-Rufai na shigar da jaridar Union da ke zaune a Legas kotu kan maganan cewa ya bayyana kadaransa N90billion a gaban cibiyar dabi’a.

KU KARANTA: Manufofin Buhari sunyi daidai da na Amurka

Bayanin kiran da kotun tayi bayan shekara 2, Malam El-Rufa’I ya musanta cewa bai da kadaran N90billion.

El-Rufai, mataimakinsa, sun dira a kotu (Hotuna)

El-Rufai, mataimakinsa, sun dira a kotu (Hotuna)

Ya siffanta rubutun jaridar Union a matsayin karya da bogi.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe

Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe

Hotunan barnar da ruwan sama yayi jihar Yobe
NAIJ.com
Mailfire view pixel