YANZU-YANZU : An tsige kakakin majalisan dokokin jihar Delta

YANZU-YANZU : An tsige kakakin majalisan dokokin jihar Delta

An dakatad da kakakin majalisar dokokin jihar Delta, Rt Hon Monday Igbuya, kuma an nada Hon Sherriff Oborevwori ya maye gurbinsa.

22 cikin mambobin majalisan dokokin ne suka sanya hannu kan takardan tsige shi saboda rashin iyawa da kuma girman kai.

YANZU-YANZU : An tsige kakakin majalisan dokokin jihar Delta

YANZU-YANZU : An tsige kakakin majalisan dokokin jihar Delta

An nada Rt Hon Sherriff Oborevwori, wanda ke wakiltar mazabar Okpe babban dan siyasa ne mai kwarewa kuma dan aslin jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP a jihar.

KU KARANTA: Ranan da za' a ga watan Ramadana

Shima mataimakin kakakin majalisan Rt Hon Friday Osanebi, an tsigeshi kuma an nada Hon Tim Owhofere ya maye gurbinsa.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Gwamnatin Shugaba Buhari ta maido wani da Hukumar EFCC ke nema Ofis a boye

Gwamnatin Shugaba Buhari ta maido wani da Hukumar EFCC ke nema Ofis a boye

Gwamnatin Shugaba Buhari ta dawo da wanda EFCC ke nema ruwa a jallo Ofis a boye
NAIJ.com
Mailfire view pixel