LABARAI : Osinbajo ya isa jihar Katsina

LABARAI : Osinbajo ya isa jihar Katsina

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya isa jihar Katsina domin halartan taron kaddamar da asibiti a jihar.

Osinbajo ya sauka ne yau Alhamis a babban filin jirgin saman Umaru Musa Yar’adua misalin karfe 11:15 na safe inda gwamnan jihar Kastina, Aminu Masari yayi masa laale marhabun tare da sarkin Daura, Umar Faruk da sauran manyan jami’an gwamnati.

LABARAI : Osinbajo ya isa jihar Katsina

LABARAI : Osinbajo ya isa jihar Katsina

Bayan gaisuwa, Osinbajo ya garzaya fadan sarkin Katsina da ke Kofar Soro domin kai gaisuwar ban girma.

KU KARANTA: An tsige kakakin majalisan dokokin jihar Delta

LABARAI : Osinbajo ya isa jihar Katsina

LABARAI : Osinbajo ya isa jihar Katsina

Saurari cikakken labaran anjima.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2
NAIJ.com
Mailfire view pixel