YANZU-YANZU : Majalisar wakilan tarayya ta tabbatar da kasafin kudin 2017 na kudi N7. 44 trillion

A yau Alhamis, 11 ga watan Mayu, majalisar wakilan tarayya ta tabbatar da kasafin kudin 2017 na kudi N7. 44 trillion.

YANZU-YANZU : Majalisar wakilan tarayya ta tabbatar da kasafin kudin 2017 na kudi N7. 44 trillion

YANZU-YANZU : Majalisar wakilan tarayya ta tabbatar da kasafin kudin 2017 na kudi N7. 44 trillion

Majalisar ta tabbatar da kasafin kudin ne bayan ta karbi rahoton kwamitin kasafin kudi. Amma har yanzu majalisa dattawa na cikin ganawa kan tabbatar da kasafin kudin.

KU KARANTA: Osinbajo ya isa jihar Katsina

Zaku tuna cewa a ranan Talata, shugaban majalisan dattawa, Bukola Saraki, ya sanar da cewa za’a tabbatar da ita a yau.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Yanzu Yanzu: Bazan taba komawa PDP ba - Obasanjo

NAIJ.com
Mailfire view pixel