Shugaba Buhari ba adali bane inji Kungiyar kiristocin Najeriya

Shugaba Buhari ba adali bane inji Kungiyar kiristocin Najeriya

Jiya a birnin tarayya Abuja kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) tare da hadin gwiwar tsagin Matasan Kiristocin Najeriya (YOWICAN) da tsagin Kiristocin Arewa da wasu guda uku suka zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin mara adalcin da ya mayar da Najeriya tamkar tsangayar Musulunci.

Tare da tauye wa Kiristoci hakkin gudanar da addinin su. Kamar yadda shugaban kungiyar matasan Kiristoci na kasa Mr. Daniel Kadzai, ya rattabawa sanarwar hannu a madadin sauran kungiyoyin biyar.

Shugaba Buhari ba adali bane inji Kungiyar kiristocin Najeriya

Shugaba Buhari ba adali bane inji Kungiyar kiristocin Najeriya

KU KARANTA: Budurwa ta maka ubanta kotu saboda ya hana ta aure da wuri

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Hukumar shirya jarabawar share fagen jami’o’i ta kasa (Jamb), ta fitar da sakamakon jarabawar dalibai dubu 57,000, da suka rubuta jarabawar a ranar Asabar din da ta gabata.

Shugaban hukumar Farfesa Ishaq Oloyede ne ya bayyana hakan ga manema labarai, bayan kammala sanya ido a wasu cibiyoyin rubuta jarabawar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar da dalibai zasu zana jarabawar Post UTME
NAIJ.com
Mailfire view pixel