• 363

    USD/NGN

Anyi ram da barayi cikin jirgin Arik (Bidiyo)

Anyi ram da barayi cikin jirgin Arik (Bidiyo)

An damke wasu barayi a cikin jirgin saman Arik Air

Game da cewar wani marubucin yanar gizo, JJ Omojuwa, wannan abu ya faru ne a jirgin da ta tashi daga Legas zuwa Abuja.

Ikon ubangiji, kamfanin jirgin ta sanya dan leken asiri tunda barayin sun arce.

Yace: “Daya daga cikin barayin da aka kama a jirgin Arik na Legas zuwa Abuja da safen nan. Aiki yayi kyau jirgin Arik.

Anyi ram da barayi cikin jirgin Arik (Bidiyo)

Anyi ram da barayi cikin jirgin Arik (Bidiyo)

An sanar da jami’an tsaro tun muna sararin samaniya akan abinda ya faru. Muna dira suka damke su.

Yanzu an tafi dasu. Ban san shin wani irin hukunci za’a yankewa fashi a sama ba.

KU KARANTA:

Da aka tambayi daya daga cikin barayin shekaransa nawa da yin fashi a sama, yaki bada amsa. Su kuma mutane suka dinga dura musu ashar."

https://www.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Canjin ministoci: Hantar ministoci na kadawa a fadar gwamnati na Aso Rock gabanin zaman FEC

Canjin ministoci: Hantar ministoci na kadawa a fadar gwamnati na Aso Rock gabanin zaman FEC

Canjin ministoci: Hantar ministoci na kadawa a fadar gwamnati na Aso Rock gabanin zaman FEC
NAIJ.com
Mailfire view pixel