Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatad da binciken sarkin Kano

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatad da binciken sarkin Kano

Majalisar dokokin jihar Kano, a ranan Litinin, ta dakatad da binciken sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu.

Kakakin majalisar dokokin jihar, Kabiru Alhassan Rurum, ne ya bayyana hakan a safiyar ranan Litinin.

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatad da binciken sarkin Kano

Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatad da binciken sarkin Kano

Kabiru Alhassan Rurum,yace anyi hakan ne bisa gas a bakin wasu kusoshi.

KU KARANTA: Balarabe Musa ne tsohon gwamna mafi karancin kudi

Kana kuma Kabiru Alhassan Rurum,a ranan Litinin ya bayyana cewa gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya rubuta wasika ga majalisan kan dakatad da binciken sarkin.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naij.com

Related news
Hotuna: Shugaba Buhari ya dira a kasar Taki domin halartar taron hadin kai

Hotuna: Shugaba Buhari ya dira a kasar Taki domin halartar taron hadin kai

Hotuna: Shugaba Buhari ya dira a kasar Taki domin halartar taron hadin kai
NAIJ.com
Mailfire view pixel