Abin da Obasanjo ya fadawa Malaman sa bayan ya koma aji

Abin da Obasanjo ya fadawa Malaman sa bayan ya koma aji

– Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya koma karatu

– Obasanjo ya fara Digiri na uku watau karatun zama Dakta

– Janar Obasanjo na karatun ne a Jami’ar NOUN

Tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya daura damarar zama Dakta.

Obasanjo na Digiri na uku a fannin ilmin addinin kirista.

Cif Obasanjo ya fadawa Malaman sa cewa idan bai yi kokari ba ka da su duba aikin sa.

Abin da Obasanjo ya fadawa Malaman sa bayan ya koma aji

Obasanjo ya koma Makarantar Boko

Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya koma Makaranta domin yayi karatun Digiri na uku inda zai zama Dakta idan har ya kammala. Yanzu dai har yayi nisa don kuwa ya gabatar da sharen fagen kundin da yake kokari yayi aiki a kai.

KU KARANTA: Ka ji abin da Obasanjo yayi wa manoma

Abin da Obasanjo ya fadawa Malaman sa bayan ya koma aji

Janar Obasanjo yana shirin zama Dakta

Cif Olusegun Obasanjo yana nazari ne a kan rashin cigaba da talauci a Yankin Arewa-maso-gabashin Najeriya a mahangar ilmin addinin kirista wanda a nan yayi Digiri na biyu. Tsohon Shugaban yace Malaman su tsaya su duba aikin sa da kyau.

Kun ji kuma dai Gwamnan Ekiti Ayo Fayose yace yana iya tsayawa takarar Gwamna bayan wa’adin sa na biyu ya kare a shekara mai zuwa. An dai zabi Gwamnan ne a shekarar 2014 inda ya buge Gwamna mai-ci a lokacin Dr. Kayode Fayemi.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda ake rage nauyi cikin dan lokaci

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wani mutum ya gamu da fushin Kotu a garin Abuja kan aikata laifin sanen waya

Wani mutum ya gamu da fushin Kotu a garin Abuja kan aikata laifin sanen waya

Yadda wani ɗan sane yayi ma direban ‘A-daidaita-sahu’ sanen waya, karanta hukunci daya gamu dashi
NAIJ.com
Mailfire view pixel